Hausa Musics
MUSIC : Zsquare – Darling


Advertisment
Assalamu alaikum warahamatullah ma’abota ziyarar wannan shafi mai albarka a yau muzo muku da sabon zance.
Zsquare yazo muku da sabuwa wakarsa mai suna ‘Darling’ wanda wakar tana tashi sosai a kafaffen sada zumunta.
Darling waka ce da ankayi a natse wanda wakar zata nishadantarku Sosai.
Zaku iya amfani da alamar Download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.





![[MUSIC] Auta Mg Boy - Ummi](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2021/02/official_auta_mg_boy-20210224-0001-1.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)

