Hausa Musics
MUSIC: Ahmad Shanawa – Mulkin Tinubu
Ahmad Shanawa ya fitar da sabuwa wakar mai suna “Mulkin Tinubu”.
Ahmad Shanawa yayi wakar besty wanda a kwanan baya an yi cece kuce sosai akan wannan kalma Murya ta a yanar gizo.
Mulkin Tinubu ta waka ce da Ahamd shanawa yake ji da ita saboda irin kalamai da yayi sosai a cikinta wanda tabbas ya farantawa masoyansa.
Domin saukar da wannan waka zaku iya amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukarsu wa.