Hausa Musics

[MUSIC] Auta Mg Boy –  Abun Rabo Ne

Advertisment

Ina ma’abota sauraren wakokin Auta Mg Boy mai wakokin soyayya a yau munzo muku da sabuwa wakarsa mai suna ‘Abun Rabo Ne’.

Wakar ina sonki wace wanda Auta Mg Boy yayi wakar ne ga Masoyiyarsa wanda anyi baitocin soyaya sosai a cikinta.

Auta Mg Boy ya yi kokarin sosai wajen rera wakar ne wanda akwai yiyuwar itace kambun da zata rufe aji a wannan shekara ta 2022 amma dai idan ma yayi da wuya tayi dadin wannan.

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button