Hausa Musics

MUSIC: Momee Gombe – Soyayya

Advertisment

Albishirun ma’abota kallon shirin fina finai na hausa musamman wakokin bidiyo na hausa shin ko kunsan cewa momee Gombe mawakiy ce itama?.
Nasan wannan abun zai yi matukar baku mamaki to a yau munzo muku da sabuwa wakar Momee Gombe tare da abokin aikinta Auta waziri da wakarta mai taken “soyayya”.
Momee Gombe tayi fice wajen hawan wakokin soyayya na bidiyo to shine ta fara da wakar soyayya shin tayi dadi ?
Ga wakar nan kasa ku saurara ko kuyi downloading.

DOWNLOAD MP3

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button