AddiniLabarai

Manyan Malamai Uku Sun Sami Lambar Grimamawa Ta Kasa OON

Majiyarmu ta samu wannan labari daga dalibin wadannan malamai wato sheikh umar shehu zaria inda ya wallafa a shafinsa na sada zumunta na facebook inda ya ruwaito cewa.

Dr Muhammad Sani Rijiyar Lemo

Manyan Malamai Uku Sun Sami Lambar Grimamawa Ta Kasa OON
Dr Bashir Aliyu Umar

Manyan Malamai Uku Sun Sami Lambar Grimamawa Ta Kasa OONDr Tajudden Muhammad ADIGUN!!

Dr Tajudden Muhammad ADIGUN!!

Wannan amincewa a hukumance da irin gudummawar da Malamanmu suke bayarwa wajen bunkasa ci gaban kasa da zaman lafiyarta!!

Muna fatan yabon Allaha kansu yafi haka, ya kuma karbi aiyukan alkairi da ake gabatarwa dare da rana !!

A matsayinmu na dalibansu muna godiya wa shugaban kasa Gen Muhd Buhari da gwamnatinsa kan wannan lambar yabo da ta bawa Malamanmu abin kaunarmu da Alfaharinmu!!

Allah ya ja kwana ya kara lafiya da Ikhlasi !! ameen.
Allah ya sanya gudummawarku ta gaba ta ninka ta baya!!

Allah ya sa girmamawarku a Lahira a Lahira Aljannar firdausi ce!!

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button