Hausa Musics
MUSIC: Hamisu Breaker – Fiye Da Haka


Advertisment
Nigerian artist Hamisu Breaker is back with a fresh track, and it’s definitely a vibe! “Fiye Da Haka ” is a hot new song that’s sure to get you moving.
Hamisu yusuf breaker a cikin sabuwa shekarar nan ya fitar muku da sabuwa wakarsa mai suna “Fiye Da Haka”.
Hamisu breaker mutum ne da ya kware wajen wakokin so da kauna a kasar hausa prodcure by Kasheepu Amjad record
Fiye da Haka waka ce ta farko da fitaccen mawakin ya fitar a wannna sabuwa shekarar 2023.