Hausa Musics
MUSIC : Ado Gwanja – So sadaukarwa
Advertisment
The popular singer in Africa Ado Gwanja A.k.A limamin matan has released new brand and fantastic song tittle So Sadaukarwa.
After releasing Bani which is trending on platform 1 month ago now release another brand one.
Ina Ma’abota sauraren wakokin Ado Gwanja ya sake fitar muku da sabuwa wakarsa mai suna ‘So Sadaukarwa’.
Ado Gwanja yayi fice wajen wakoki soyaya da kuma na nishadi wanda ita wannan Iye itama zakuji yadda ya waketa.
Wakar So sadaukarwa waka ce da Ado Gwanja yayi kokari wajen kalamai da baitoci da kafiya a cikinta.