Hausa Musics
Watch Video : Nura M Inuwa ‘Rashin so’ Official Video (Dafin so 2020) Adam A zango Ft Aisha Tsamiya
Advertisment
Wanna ita wakar da adam a zango da A’isha aliyu Tsamiya sunka hwa wanda ake baiti ” Wanda baiso ku tambayeshi da me yake more rayuwa” .
A yau shine kamfanin “Abnur entertainment” tayi wannan fim mai suna Dafin so.
Shine munka kawo muku zaku iya kallon videon kai tsaye.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com