Labarai
Al’ajabi: Bidiyon wanzami mai aski da gatari a Kenya
Advertisment
Shin ka taba tunanin zuwa shagon aski babu almakashi ko makama wato clipper?
Amma akwai wuƙaƙe, da guduma da shebura da cishi.
Idan ka shiga a shagon wajen yi maka aski kaga haka shin me zakayi?.
Advertisment
An samu wani mai aske a nairob babban birnin kenya dan kasar rwanda mai suna martin safari, wanda ya kirkiro salon aski mai ban al’ajabi.