Hausa Musics
Nura M Inuwa – Alhaji Maluom
Advertisment
Albishirin ku ma’abota sauraren wakoki a yau munzo muku da tsohuwar wakar nura m inuwa mai suna “Alhaji Maluom”
Alhaji Maluom waka ce da tayi fice sosai a cikin wakokin nura m inuwa wanda tayi tasiri sosai a lokacin da ya fitar da wakar.
Wannan wakar aure ce wanda daman Nura M Inuwa yayi ƙaurin suna a wajen rera wakokin soyayya da aure.
Sai kuyi amfani da alamar Download domin saukar waka.