Kannywood
Dan mutum yayiwa Aisha Humairah martani mai zafi kan sace mahaifiyar rarara
Advertisment
Jarumi dan mutum yayi wannan bidiyo ne akan masu murna da sace mahaifiyar fitaccen mawaki dauda kahutu rarara.
A cikin jawabanta kana cewa rarara mutum ne mai tausayi bai dace mutane su nuna adawar mu ko murna da sace mahaifiyar sa ba.
To shi kuma dan mutum a nan yayi wani bidiyo yake jawabi tare da sako zuwa ga ita aisha humairah.
Ga bidiyo nan ku saura.
Advertisment