Advertisment
Sheikh murtala Assada sokoto akan maganar zanga zanga yayiwa gwamnatin tinubu wankin babban bargo.
Sheikh dai kun sanin shi ba mutum bane mai tsoro musamman akan al’amarin tsaron a Najeriya kana jin yadda yake cacakar gwamnatin ta jaha da ta tarayya.
Ga bidiyon nan a saurara.
Advertisment