Hausa Musics
VIDEO : Garzali Miko ~ Soyayyyar Ki Ta Kamani Official Video HD
Advertisment
Wannan wani sabuwa bidiyo ne wanda Garzali Miko yayi wanda shima yayi rawar gani a shafin Youtube jiya da sakinsa.
Wanda shine munka kawo muku zaku iya kallo kai tsaye daga shafin Youtube din mawakin.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com