Hausa Musics

ALBUM : Hamisu Breaker – Alkhairi Ep

Advertisment
Hamisu Breaker - Alkhairi Ep
Hamisu Breaker – Alkhairi Ep

Shahararren mawakin nan hamisu breaker ya zuwa da masoyansa da sabon kudin album dinsa mai suna “Alkhairi” wanda tana dauke da Zafaffan wakoki.

Hausaloaded ta samu wanann labari ne daga majiya mai karfi inada mawakin ke cewa za’a saki wannan kundin album washe garin sallah maana ranar labara 21/07/2021.
Ga jerin wakokin kamar haka.

Track Lists
1=> Manyan Mata
2=> Assalamu Alaikum
3 => Habbity
4 => Soyayya
5=> Ki Bani Dama
6=> Na Fara soyayya
7=> Muradin Zuciya
8=> Gimbiya
9 => So Gaskiya Ne
10 => Sirrina
11 => Kada Ki Bari
12 => Dan Dake
13 => Sarauniyar Ta Boye
14 => Jinin Jikina
Bonus Track

1 => Dan Dako
production credit
Kasheepu, Prince na Kasheepu, Zaharadeen Amjad, Naziru mai Atamfa, Abdul ziro, wadanda sune sunka taimaka wajen kidan wakokin da munka lissafo muku yayinda wanda yayi kidan Jita Ismail Guiter. Wanda kuma yayi mixed da Mastred Shine midget Mix.

Related Articles
Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button