Hausa Musics
MUSIC : SadiQ saleh – Fuskar kwandala ft zuwaira Ismail


Nigerian young artist sadiq saleh release new and brand music song tittle “Fuskar kwandala”
Matashin mawakin nan kuma wanda yayi fice a wajen wakokin soyayya sadiq Saleh kenan wanda yayi wakar abin ya motsa da ta samu karbuwa nan take.
SadiQ saleh ya fitar da sabuwa waka mai suna “Fuskar kwandala” wanda itama ya sanya kalamai sosai na soyayya.
SadiQ saleh mawaki ne da kwana baya ya fitar da waka darasul auwal wanda ita ma babu karya tayi fice sosai a kafafen sadarwa.
Kuyi amfani da download mp3 da ke kasa domin saukar da wannan waka.
DOWNLOAD MP3
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.








