Kannywood

Farin Jini Yasa Inada Samari Sama Da Biliyan Daya A Duniya – Aisha Tsamiya

Advertisment
Farin Jini Yasa Inada Samari Sama Da Biliyan Daya A Duniya - Aisha Tsamiya

Fitacciyar jarumar masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood, Aisha Aliyu Tsamiya, ta ce tana da samaruka wadanda suke sonta sama da biliyan daya.madogara : freedomfm
Aisha Tsamiya wadda jaruma ce da ta shahara a masana’antar ta Kannywood sakamakon irin rawar da ta ke takawa wajen nishadantar da masu sha’awar kallon fina-finan Hausa.
‘Komai da kuke gani lokaci ne ni macece mai farin jini Ina da masoya wadanda suke sona sama da biliyan daya’. Inji Jarumar.
Wakilin mu Abdullahi Isa ya rawaito cewar, jarumar wadda ta nishadantar da jama’a a wajen bikin rantsar da sabbin shugabannin kungiyar masu shirya fina-finai ta Arewa reshen jihar Kano, ta ce idan lokaci ya yi za ta yi aure.
Wannan shine hirar da ankayi da ita daman hausawa kance waka a bakin mai ita yafi dadi.
https://youtu.be/H8iCWyviTB4
 

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button