Kannywood
TIRKASHI! Tayi sujjadar godiya ga Allah bayan da tayi ido biyu Ni (hoto) ~ Nura M Inuwa
A yau Lahadi Nuriyya tayi sujjadar godiya ga Allah bayan da aka hada ta da mawaki Nura M Inuwa
Mun samu wannan labari ne daga shafin mawakin nura m inuwa kenan inda yake cewa
“Hafsa take, amma ana kiranta da Nuriyya dalilin son da take mini,data ganni tayi sujjadar godiya ga ubangiji, ta zubar da hawayen da suka kashen jiki, a karshe ina rokon Allah ya azurtata da muji nagari.”
Allah ya taimake Mahadin waka muna godiya