Hausa Musics
MUSIC: Kosan Waka – Jinin Dabo Sanusi
Advertisment
Wani fitaccen mawaki a jihar kano ya fitar da sabuwa wakarsa mai suna Jinin Dabo Sanusi.
Wakar tayi kaurin suna sosai wanda a kafar sada zumunta a YouTube.
Kosan waka yayi wakar ne domin taya murna ga sanusi Lamido Sanusi na Abba Gida Gida da yan kwankwasiyya.
Zaku iya amfani da alamar Download Mp3 da ke kasa domin saukar da wannan waka.