Hausa Musics
MUSIC: Dauda kahutu Rarara – A cikin biyu


Advertisment
Mawakin siyasa Dauda kahutu Rarara yau kuma yazo da wani salon waka mai suna “A cikin biyu”
Aisha waka ce wadda yake nuna wa duniya bai iya komai sai da ita shin wace aisha ce wannan ko Aisha humaira ce abokiya aikinsa.


Ko kuma wata A cikin biyu ce ta daban amma an yi amfani da hoton ta ne domin wakar ta samu karbuwa.
Kuyi amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.