Kannywood
Bidiyo : Musa Mai Sana’a Yayi Maratani Mai Zafi Akan Karnukan Yahudawa
Jarumi min masana’antar Kannywood yayiwa daukacin musulmin duniya alhini akan masu jawa fiyayen halitta Annabi Muhammad s.a.w kalaman batanci ga tsinanu kafiran duniya.
Wanda yayi Allah wadai da wannan irin aiki na karnukan yahudawa ya kara da kawo hujja da ayar Alkur’ani mai girma wanda yayi wannan bidiyo ne a yau.
Ya wallafa wannan bidiyo ne a shafinsa na Instagram wanda zaku iya kallo.
Ga bidiyon nan kasa.