Kannywood
Hotuna : An yi jana’izar Saratu Gidado Daso a fadar mai martaba Aminu Ado bayero


Advertisment
An yi jana’izar ne a fadar mai martaba sarkin Kano inda Mai Martaba Aminu Ado Bayero ya halarci sallar jana’izar.
Abokan aikin marigayiya Saratu Gidado da dama sun halarci jana’izar tare da wasu fitattun mutane a Kano da kuma sauran mutanen gari.
Ga hotunan Nan kasa.
Advertisment