Kannywood
Naziru Sarkin Waka Yayi Martani Ga wannan Dattijo Da Yake Sanya Katin Tallafin Babba Buhari
Advertisment
Sarkin waka Naziru M ahmad yayi Martani da kalamai masu hikima akan wannan dattijo da yake kankare katin tallafin babba buhari wanda anka fi sani da “Buhari support organisation” Wanda ankayi turawa buhari tallafi da kudin a yakin neman zaben babba buhari a shekarar 2015.
Wanda shine sarkin waka Naziru m ahmad yayi ma babba ko ince dattijo martani kamar yadda ku ga wannan fastin daga shafinsa na Instagram.
Inda yake cewa:
“Allah ya mayar mana da alkairi Dattijo ?? nima na kakkakare sosai”
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com