Hausa Hip Hop
MUSIC: Namenj – Gani


Advertisment
The popular singer of the north Namenj is release new brand music song title Gani.
Namenj is a famous slow singer with golden voice and fantastic and amazing on his character and behaviour.
Namenj ya fara fitar da sabuwa wakar sa mai suna “Gani ” bayan fitar album dinsa da ya fitar mai suna The North star.
Namenj mawaki ne wanda ya shahara a wajen wakokin masu dadi a arewacin najeriya.
Advertisment
Namenj yayi wakoki sosai inda The North star album yayi treading sosai a kafaffen sada zumunta.