Kannywood
Fitacciyar jarumar fina-finan hausa Saratu Gidado ta rasu
Advertisment
Jarumar ta Rasu ne a yau Talata kamar yadda wani makusancinta ya bayyanawa Nasara Radio.
Mun tambayeshi ko Jarumar tana fama da wata lalurar amma yace lafiyarta kalau, mutuwar fuju’a ce ta yi.
Majiyarmu ta samu labari daga shugaban hukumar tace fina finai abba El-Mustapha yace Allah ya karbi ranta bayan kwanciyar baci da ta gama sahoor
Za’a yi jana’izar ta da karfe 4:30 na yamma a cikin jihar kano.
Advertisment
Muna Addu’ar Allah ya gafarta mata.
Karin bayyani na nan zuwa….