Kannywood

Alhamdulillahi An sanya Ranar Auren Ummi Rahab Da Lilin Baba

Shikenan aure ya ƙullu da yarda Allah an biya sadakin auren ummi rahab da lilin Baba kamar yadda munka taba kawo muku rahoton cewa daman ɗan uwanta Yasir ya fadi cewa sam lilin baba bai dauki wannan bidiyo a bakin komai ba.

Kuma yace daman anyi maganar auren nan da bayan sallah to shine a jiya ranar Litinin anka kai sadakin auren ummi rahab da lilin Baba kamar yadda manager sa ya bayyana a shafinsa na sada zumunta wato Instagram inda yake cewa.

Alhamdulillahi An sanya Ranar Auren Ummi Rahab Da Lilin Baba
Alhamdulillahi An sanya Ranar Auren Ummi Rahab Da Lilin Baba

Munbiya sadaki kuma ansaka rana Alhamdulilahi ya Allah, it’s officially #SHURAB2022 congratulations @lilin.baba @ummirahabofficial”

 

View this post on Instagram

 

A post shared by SULEMAN (@sir_zeeesu)

Hausaloaded ta samu labarin cewa ranar 18062022 ne ranar aure kamar yadda munka zanta da wani shahararren marubuci a masana’antar kannywood din ya laburta mana.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button