Labarai

True Life story: Labarin Hakuri Ga samun Soyayyar Gaskiya

Advertisment

Ɗan sandan Maheed Muazu Bauchi
ya rubuta a shafinsa na X wanda aka fi sani Twitter Yana cewa “Shekaru 8 da suka wuce gabatar da Kai na domin nuna sha’awar auren wannan yarinya mai suna Nafisa tun ina makarantar Sakandare, Ina nufin na fara ganinta a shekarar 2010 kuma na ajiye wa zuciya ta cewa sai Zuwa shekarunta na girma zuwa 2016.

Duk da fuskantar kin amincewa da na samu domin zama daga makusanci ga danginta, Amma ba bayan na kammala Kuma na fita daga makarantar kimiyya a 2018, ban tsaya ba kuma ban karaya na daina ba.

Bayan yunƙuri da yawa, a ƙarshe an tambaye ni a cikin Dec 2023 ko har yanzu ina da sha’awar aurenta?. Na yarda da ita, saboda soyayyar da muka yi da juna, yanzu a ranar 24/02/24, na auri soyayyar rayuwata. Matar Mutum Kabarinsa.

A karshe Mahid Muazu Abubakar ya rubuta wannan Labari ya yi Masa taken Tarihin soyayya da rayuwar aure

Ga hotunan auren su.

True Life story: Labarin Hakuri Ga samun Soyayyar Gaskiya True Life story: Labarin Hakuri Ga samun Soyayyar Gaskiya True Life story: Labarin Hakuri Ga samun Soyayyar Gaskiya True Life story: Labarin Hakuri Ga samun Soyayyar Gaskiya

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button