Hausa Musics
MUSIC: Ahamd shanawa – “Na Yarda Da Ke” 2020 Song
Advertisment
Itama dai wannan wakar ta babban chakwai akwai hikima da basira da azance sosai.
Wanda a can baya yayi waka mai suna “Soyayya guba ce” sai gashi yau kwatsam yayi wannan waka mai nuna cewa dai yanzu ya dace kenan.
Download, enjoy and share.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com