Hausa Musics

MUSIC: Salim Smart -Zautuwa A So

Sabuwar wakar Salim Smart mai suna ” Zautuwa A So ” to kuna ina masoya wakokin salim smart ga sabuwa domin jin dadinku a koda yaushe.
Ga Kadan Daga Baitin Wakar:-
Zautuwa a so babbar alamace ta cutar da zuciya
Shakuwa a so wannan ko sirrine na na wanzar da lafiya
Zurfi gare iyakarsa yawace ta zarce rijiya
Amma kamar muna zake me nai ta fannin
DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button