Hausa Musics
MUSIC : Adul D One – Auren Alaqa
Advertisment


Abdul d one mawaki ne a cikin mawakan Hausa ya fito da sabuwa wakar shiri mai dogon zango mai suna Alaqa.
Alaqa shiri ne wanda tayi tashe sosai a cikin wannan zamani wanda Ali nuhu ne mai shirin fim din mai dogon zango.
Wakar Auren alaqa waka ce da ankayi ta akan fim din kawai wanda zaku yi nishadi da wakar.


