Wani Matashi ya tsunduma soyayya uwar maryam labarina, aminu saira ka ceci rayuwata
Wani matashi a kafar sada zumanta ya tsunduma soyayya da Hajiya uwar maryam Al-Amin mai nasara inda yake rokon darakta aminu saira da ya yayiwa Allah ya hadashi da Rahama sidi Ali.
Mai mai suna oct Habib Gwammaja ya wallafa a shafinsa na sada zumunta inda yake tura sako neman alfarma.
“Malam Aminu Saira Nidai Kataimaka Kahadani da Wannan kyakkyawar Baiwar Allah din nan Nima
Dama Anayi min Gorin Aure Kaga Zaka sami lada kuwa
Domin da Alama Mutuniyar Kirkice Sai dai Matsalar Kawai Ni Bani da Kuɗi
Sako Daga Oct Habib Gwammaja”
Wannan matashi ya jawo cece kuce a kafafen sada zumunta inda rubutunsa ya dauki hankalin mutane sosai duba da irin wannan zankadediyar mace tabbas ar so ce domin akwai kyau sosai gare ta.
Hausaloaded ta tattaro martanin kadan daga cikin mutane da sunkayi masa martani.
@Musa mai umar cewa yake :
Kai Mai gwammaja ka fiya zari wannan fa mamar Maryam din al’ameen MD ce fa.
@sulaiman gwammaja cewa yake :
Idan da gaske kake nayi maka alkairi zan hada ku ba sai kabi hanya mai tsayi ba.
@muhammad sani Gwammaja ga abinda yake cewa:
Sofa gwaurayennan kowace mace sika gani saikaji sunfara maganar SO ,AURE SO AURE.
@Rabiu Ibrahim ga abinda yake cewa:
Gaskiyane kaga sai yasamu ladan raya sunna