Hausa Musics
AUDIO &VIDEO : Ali Jita – Sadaki


Advertisment
Ali isah jita wanda yayi wakar mai jita shine yayi sabuwa wakar sa mai suna “sadaki”
Shine a yau a zo da wakarsa mai jita wanda zakuji kalamai sosai a cikinta.
Sadaki waka ce da fitaccen mawakin ya rera domin yayi kalamai da kafiya sosai a cikin wannan wakar.
Zaku iya amfani da download mp3 domin saukar da wannan wakar a wayoyinku.
DOWNLOAD MP3