Hausa Musics
[AUDIO + VIDEO] Sarkin Waka Nazir M Ahamd ~ A dawo A Yi Zabe Niger2021
Wannan wata sabuwa waka ce wanda sarkin waka nazir M Ahamd yayiwa yan kasa Niger da cewa a dawo ayi zabe wanda shine zageye na biyu da zasu gudanar a yan kwanakin nan.
Wanda zaku irin yadda yayi kira ga yan niger domin samun yancin su, wanda hadiza Muhammad bazoum tayi wannan kira ga yan niger.
DOWNLOAD MP3