Hausa Musics
MUSIC: Salim Smart – Alhaji Yaji Kaina
Advertisment
Salim Smart ya fitar da sabom kundin wakokinsa mai suna “Labarina Ep”.
Alhaji Yaji Kaina waka ce da tafi fice sosai a cikin wannan kudin album wanda yayi kokari sosai wajen rera wannan wakoki.


Salim Smart matashin mawaki ne mai fitowa wanda tauraronsa na haskawa sosai a cikin wannan sababbin wakokin nasa.
Alhaji yaji kaina waka ce wadda tabbas akwai kalamai sosai a cikinsa wansa zaku nishadantarku da faranta zukatanku.





![MUSIC] Auta Mg Boy - Amana da Amana](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2022/06/official_autamgboy-20220626-0001.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)
