Hausa Musics
MUSIC: Umar Mb – Wuff Dake


Advertisment
Umar Mb matashin mawaki wanda yayi fice sosai wajen iya kwaliya dan gaye shima ya faso gari.
Umar Mb yazo da sabuwa tasa waka mai suna Wuff Dake wanda zaku kalamai sosai a cikinta wanda zakuyi maraba da ita.


Wuff Dake waka ce da ta samu akwai sosai wajen kokarin nishadantar da masoya da dai sauransu.
Zaku iya sauke wakar kai tsaye kuma zaku iya saukewa a wayoyinku.







