Hausa Musics
MUSIC: Abdul D One – Muje Gidan Dr. Aslam


Advertisment
Abdul d one yayi kokari sosai wajen rera kalmomin nishadi wanda yana daga cikin jindadin wannan wakar mai taken Muje Gidan Dr.Aslam
Abdul d one yayi fice wajen wakokin Birthday da soyayya kuma wakokin aure wanda har da na bege
Abdul d one fitaccen mawakin ne a kasar hausa wanda bai neman dogon bayyani.
Zaku iya amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar a wayoyinku.







