Hausa Musics

MUSIC : Ado Gwanja – Ana Kida

Advertisment

Limamin mata wato ado Gwanja wanda yafi fice wajen rera wakokin sa akan mata  wanda ya fitar da wakarsa mai suna “Rawa Langa Langa” a yau ma yazo da wata waka.
Wannan waka kai da jin sunanta kasan cewa lallai ta chashewa ce ‘Ana Kida’.
Download , enjoy and share

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button