Addini

Sheikh Kabiru Gombe: Duk wanda yasha Rubutu ya sha datti kuma zai iya kamuwa da Typhoid,malam yayi bayyani

Advertisment

Fitaccen malamin addinin Muslunci Sheikh kabiru Muhammad gombe yayi wani bayyani akan shan rubutu da mutane suke cewa.

Shafin sawtul hikima sun wallafa bidiyon shafinsu na tiktok inda malam yake bayyani.

Sheikh Kabiru Gombe:Duk wanda yasha Rubutu ya sha datti kuma zai kamuwa da Typhoid,malam yayi bayyani
Sheikh Kabiru Gombe:Duk wanda yasha Rubutu ya sha datti kuma zai kamuwa da Typhoid,malam yayi bayyani

Ga abinda malam yake cewa:

Sai kaga wani wai ba haka kawai muke zaunawa lafiya ba kullum sai an rubuta min “wallahu galibum ala amrihi ” sai an rubutamin kafa dubu daya da dari daya da goma sha daya na shanye kasha datti, ba rubutu ka sha ba, baka dattawa da jire ka sha typhoid ka sha.

Advertisment

Wa ya ce maka rubutu in an wanke shi ko an goge shi sunansa rubutu , yanzu idan naje a jikin allo nayi rubutu anka share dattin wannan alli ya zubo a kasa sai ka tattara kace ae ayatul kur’siyu ce, ka zuba ruwa a kwano kasha dan kai ne mahaukaci.

To miye bambancin na dauki alli na rubuta ayyatul kur’siyu na goge da na dauki dawata da zige in rubuta ayyatul kur’siyu a allo na dauko ruwa in wanke miye banbancin su. Ai rubutu sanda yake rubuce yake rubutu , da anwake sa ya tashi daga rubutu da an goge ya tashi daga rubutun.

In kana so kasha rubutu ka hadiye allon lokacin ne kasha rubutu in kana son shan rubutu idan an rubuta maka wallahu galibum ala amrihi” sai an rubutamin kafa dubu daya da dari daya da goma sha daya to hadiye harda allon a lokacin ka sha rubutu
.”-inji sheikh kabiru Gombe

Ga bidiyon nan.

@sawtul_hikmah kasha datti, kasha typod #ashiehk_kabiru_gombe ♬ original sound – Sawtul Hikmah

Hausaloaded ta tattaro muku martanin da karkashin wannan bidiyo.

@GWANI MAI YARWA ga abinda yake cewa:

DAN ALLAH KU MABIYA KARKU ZAMA JAHILAI AMMA FAH KOWA YASAN AYAR ALLAH AKA RUBUTA KUMA AKA WANKE AKA SHA WLH WANNAN SON ZUCIYA NEH.

@Dan niger ga abinda yake cewa:

Dan tsinanniya Dan mahaukaciya banxa kawai marar hankali Dan akuya insha Allah sai kayi mutuwar wulaqaci.

@baban batulah ga abinda yake cewa:

kaidai dan iskane naqarche cjege marar tarbiya yanzu ctin mutumctin dakakeyiwa bayin Allah yatachi kansu yakoma ga al qur ani ? to zakagamu da Allah

@alkasim ga abinda yake fadi:

Allah sarki mlm ance arubuta asha sunche ansha taddti in rataya suce shirka Amma gashi mutane suna tashan qwaya Bai hanaba toh yashek Kai tashan qwaya

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button