Hausa Musics
WATCH VIDEO: Sani Ahmad – ki Kaini Gida


Advertisment
Albishirin ku ma’aibota sauraren wakokin Hausa a yau munzo muku da wakar matashin yaro ya fitar da sabuwa wakar mai taken ‘Ki Kaini Gida’
Nasan kuna san sanin waye to sani Ahmad ne wanda yayi fice wajen wakokin soyaya da nishadi.
Sani Ahmad ya fitar da wannan waka mai suna “Ki Kaini Gida” wanda tayi dadi sosai.
Advertisment