Hausa Musics
MUSIC: Abdul D One – Matar Aure


Abdul d one yayi kokari sosai wajen rera kalmomin yabo ga fahimta wanda yana daga cikin jindadin wannan wakar mai taken Matar Aure
Abdul d one yayi fice wajen wakokin Birthday da soyayya kuma wakokin aure da kuma har bege.


Abdul d one fitaccen mawakin ne a kasar hausa wanda bai neman dogon bayyani.
Zaku iya amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar a wayoyinku.
DOWNLOAD MP3
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.







