Hausa Musics
MUSIC : Abdul D One – Masoyi Kazama Ni
Albishirin ku ma’abota ziyarar wannan shafi barka da yau da fatan kuna lafiya.
A yau nazo muku da wakar matashin fasihin mawakin nan Abdul D One mai suna “masoyi kazama ni”.
Wanda a cikin wakar yana rero baitoci masu shauki da shiga zuciyar masoya.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com