Labarai

Gaskiyar Abun da ya faru Kan hotuna da bidiyo Dake Yawo Na Amaryar Da Aka Ce Yaro Mai Kiman Shekaru Goma Sha Biyar Ya Aure Ta

Advertisment

DAGA Nuruddeen Isyaku Daza (Minna)Hoton da kuke gani a kasa shine ainhin Angon Amaryar da aka ce ta auri yaro Dan’shekaru Goma Sha Biyar.

Sunan Angon Fahad Isah Kaita daga Jihar Katsina, Amaryar kuma Arc. Surayya Mohammed Idris Malagi. Mahaifinta shine mai kamfanin jaridar blueprint sannan yayi takarar kujerar Gwamnan Neja A Jam’iyar Apc shi yazo na biyu a zaben fidda gwanin da aka kammala kwanan nan.Gaskiyar Abun da ya faru Kan hotuna da bidiyo Dake Yawo Na Amaryar Da Aka Ce Yaro Mai Kiman Shekaru Goma Sha Biyar Ya Aure Ta Gaskiyar Abun da ya faru Kan hotuna da bidiyo Dake Yawo Na Amaryar Da Aka Ce Yaro Mai Kiman Shekaru Goma Sha Biyar Ya Aure Ta

Wancan yaron da kuka gani kanin Amaryar ne shine Dan’autan Idris Malagi Sunan sa Abba.

An dauki hoton ne ayayin da suka shigo filin taro A Murtala square dake Kaduna tare da kanin nata.

An daura auren ranar asabar data gabata kuma Amarya ta tare muna kuma yi masu fatan alkairi.

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button