Kannywood
Kalli zafaffan Hotunan Fati Shu’uma Yar Kwalisa
fatima shu’uma jaruma ce da ta zamo yar kwalisa sosai a cikin shirin fina finai wanda ta fara suna tun daga gefen barkwanci.
Fati shu’uma Wanda sun haskaka a shafin Instagram daman dai jarumar mai Kyau ce kuma tafi fice sosai wajen tayar da kura a shafukan sada zumunta.
Ga hotunan nan kasa.