Kannywood

Adam A zango Ne Jarumin Da anka Fi Nema A Yanar Gizo

Advertisment

Adam A zango Ne Jarumin Da anka Fi Nema A Yanar Gizo
Adam A zango Ne Jarumin Da anka Fi Nema A Yanar Gizo
Hoto : Instagram
Daga: adam a zango

Wani sakamakon bincike da aka gudanar ya lissafo abubuwan da ƴan Najeriya suka fi nema a yanar gizo cikin shekaru 15 da suka wuce.
Premium Times Hausa sun ruwaito cewa bisa ga sakamaon binciken, Menene Soyayya, Yadda ake jima’i, Menene na’ura mai kwakwalwa, Yadda ake rubuta wasikar neman aiki, Menene karatun halitta, Yaya tsadan dala da Naira, Yadda za ka iya kuɗancewa na-da-nan a yanar gizo na daka cikin abubuwan da ƴan Najeriya suka fi nema da bincike akai a yanar gizo.
Waɗanda suke bi musu sun haɗa da binciken labarai da harkokin siyasa daga ingantattun gidajen jaridu.
A fannin nishadi kuma ƴan Najeriya na yawan neman kalmomin wakoki kamar su;
Xxxtentacion Bad Vibes Forever, In Christ Alone lyrics, Brown Skin Girl, All Of Me, Onise Iyanu, Reckless Love, Despacito, Silent Night, Great Is Thy Faithfulness da Ancient Words.
Shahararrun ƴan fina-finan Nollywood da Kannywood da ƴan Najeriya suka nema a ƴanar gizo cikin waɗannan shekaru sun haɗa da,
Mercy Johnson
Funke Akindele
Ini Edo
Odunlade Adekola
Adam A Zango
Iyabo Ojo
Rita Dominic
Angela Okorie
Juliet Ibrahim da Adunni Ade.
Mawakan Najeriya da aka fi nema a yanar gizo sun haɗa da
Burna Boy, Omah Lay, Adekunle Gold, Tope Alabi, Small Doctor, Reekado Banks, Banky W, Frank Edward, 2Face Idibia da Yinka Ayefele.
Mawakan kasashen waje da ƴan Najeriya suka fi nema a yanar gizo
Nicki Minaj, Chris Brown, Cardi B, Ariana Grande, Kanye West, Celine Dion, Meek Mill, Bob Marley, Whitney Houston da August Alsina

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button