Labarai
Hotuna: Matar Jarumin Barkwanci, Cute Abiola Ta Haihu A Saudiyya Wajen Aikin Hajji
Matar fitaccen jarumin barkwanci a kafafun sadarwa, kuma mai taimakawa Gwamnan Kwara na musamman, Abdulgaffar Ahmad, wanda aka fi sani da Cute Abiola ta haihu a Saudiyya a wajen aikin hajji.
Masha Allah tabbas abun akwai sha’awa sosai a cikinsa irin yadda sunka dauki hotuna a bakin ka’aba lokacin da take dauke da juna biyu kafin ta haifu.
Ga hotunan nan kasa.