Tsangwama da sukanmutane yasa Masu shirin “Mata A yau” ziyarar shugaban hisba Sheikh Aminu Daurawa


Shirin mata yau shiri ne da ya tayar da kura sosai a kafafen sada zumunta tun daga facebook, twitter, Instagram da tiktok wanda sam ta ko ina musulmai na kasar hausa sun Allah wadai da wannan shiri da ake kira ‘Mata A yau’ domin kuwa shiri da ake yi domin zaman Aure amma fah daga bazawarar da ta kasa zaman aure sai rikakiyar budurwa sai tsohuwar da batasan kima da darajar kanta ba cewa sheikh lawan Abubakar Triumph a cikin nasa raddi ga wannan shiri.


Alhamdulillahi maan sunyi gangami sun ziyar wajen karamar yadda munka samu wani mai amfani da kafar sada zumunta ta twitter ya wallafa A_Y_Rafidadi ya wallafa bidiyo Sheikh Adam Abdullahi adam ke bayyanin yadda ziyarar ta kasance.
“A yau mun hadu da masu shirin nan na mata yau sunje wajen daurawa Allah yayi musu rahama sunka ce su wallahi basu da wata manufa mummuna masu shirin mata a yau mun zauna gani gasu muka zauna, sunkace wallahi malam hankalinmu ya tashi mun kasa chi mun kasa sha yan uwanmu ma hankalinsu ya tashi domin mu bama nufin abin nan da suke kallo.
To koda bakwa nufin haka abinda ya burgeni da ku shine subce wallahi kuskure sunkayi kuma sun gamsu sunyi kuskure, to Allah ya yahe muku kuskuren da kunkayi saboda fadin Allah a cikin Alkur’aninaa mai girma.mafi Alkhairi shine wanda yayi kuskure ya tuba suje sun samu malma gani ga daurawa sunce sun tuba kuma sun gamsu sunyi kuskure sunce bazasu kara ba.
Sa’a nan sunce zasu dinga tuntubar malamai idan kafin suyi wani abun zasu tuntubi malamai idan akwai kuskure sai a gyara musu sunyi saukin kai ko basuyi ba, muna rokon Allah ya yafe musu kura kuransu , Allah yayi musu albarka Allah ya gyara yabansu da gabansu.
Wato mu arewa24 muna da alamar tambaya akan ta? Shi gidan tv muna da alamar tambaya akansa amma babu laifi mutum yaje yakai musu gyara ba yayi musu aikin rusa tarbiya ba an gane wannan yauwa,.”
Yan shirin MATA AYAU sun bayar da haquri through Malam DAURAWA, Masha Allah.
But yanzu abun ya wuce maganar MATA AYAU, yanzu maganar LGBTQ Agenda ake da aka gano AREWA42 suna yadawa on a low key in their programs.
Bayan haka, sukan su lokacin da za a yaudare su baza su ni ba. pic.twitter.com/gHNjSWshrL
— ????????????????. ????????????. ????.???? (@A_Y_Rafindadi) August 22, 2023