Qasida
Qasida : Alhajin Alhaji Rumbuki – Mafita 2
Albishirinku Ma’abota ziyarar wannan shafi mai albarka a yau mun zo muku da kasidar Alhajin Alhaji Rumbuki mai wakokin kasida.
Alhajin Alhaji yayi wakar kasidar Mafita ta daya da ta biyu amma wannan ta farko ce.
Wakar kasida ta mafita kasida wadda yake kawo yadda al’amarin duniya yadda yake gudana a yau.
Mafita kasida ce da tattara muhimman bayyanai da suke da ilmantar da fadakarwa.
Sai kuyi amfani da alamar Download mp3 da ake kasa domin saukar da ita.