Qasida
Qasida : Siyudi Yahaya Muhammad – Karshen Magana


Advertisment
Albishirinku ma abota bibiyar wannan shafi mai albarka a yau munzo muku da kasidar siyudi yahya muhammad mai Wakokin yabo ga annabi s a w Qasidar mai taken ” karshen magana”
Siyudi yahya muhammad yayi wannan kasida ne domin yabo ga yar annabi s a w wato fadimatu zahara’u (r a)


A gaskiya wakar tayi dadi kwarai da gaske domin yayi kokari sosai wajen rera wannan qasida
Sai kuyi amfani da alamar download mp3 dake kasa.