Qasida
Qasida : Gausi Gausi Ne Download Mp3


Advertisment
Kasida gausi gausi ne kasida ce wadda yanzu take tashi a wajen mabiya darikar tijjaniya.
Wakar gausi gausi ne bege ne wanda a yanzu ake sanyawa sosai a wajen maulidi da ake yi duk shekara.
Ina masoya Ibrahim inyass a yau munzo muku da wakar gausi gausi ne wanda nasan kuna jiran wannan waka.


Kuyi amfani da alamar download mp3 domin ku saukar da bege.