Politics Musics
MUSIC : Rarara – Gawunan dai
Rarara ya yi sabuwa waka ga ɗan takarar gwamnan jihar kano Gawuna a karkashin jam’iyyar Apc.
Rarara a farko dai yana tafiyar Sha’aban sharada amma yanzu ya bar tafiyar ya dawo tafiyar ganduje.
Shine yayi sabuwa wakar mai taken sai Gawuna sai Garo.
Kuyi amfani da alamar Download Mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.