Politics Musics

MUSIC : Dan Musa Gombe – ko Gezau Abba

Advertisment

Albishirinku ma’abota ziyarar wannan shafi mai albarka munzo muku da sabuwa wakar Dan musa Gombe da wakarsa mai suna “ko Gezau Abba”.

Dan musa Gombe waka ce da dan musa Prince yayiwa Mai girma gwamnan jihar kano Engr.abba kabir Yusuf ‘Abba gida gida’.

MUSIC : Dan Musa Gombe - ko Gezau Abba

Ko Gezau Abba waka ce da yan darikar kwankwasiyya suke ji da wannan wakar sosai domin irin kalmomi da mawakin ya rera a cikin wakar.

Dan musa Gombe ko Gezau Abba ga ta nan muzo domin ku saukar da wakar a wayoyinku.

Advertisment

DOWNLOAD MP3

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button